Home

Music

Video

Kanny

DANDALIN KANNYWOOD: NI BA KALAR MATAN DA KUDI KE RUDA BANE-Inji Jaruma Nafisa Abdullahi


Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Caccaki Wani Saurayi

Jaruma Nafisat Abdullahi ta zargi wani mutum da kokarin amfani da kudi wajen kaiwa gareta kuma ta jaddada mana da ma dukkan masu irin wannan kudiri cewa ita ba ta daga cikin matan da kudi yake tasiri akan su.
Ku karanta wannan hotunan domin samun abunda take cewa.



Share this



Fb tt wp ig
Powered by DuniyarHausa and Developed By DuniyarHausa Web team