Home

Music

Video

Kanny

Maryam Booth Cikin masu yi ma kasa hidima akwai jaruma


Fitacciyar jarumar masana'antar kannywood Maryam Booth tana cikin sabbin masu yi ma kasa hidima da suka shiga sansanin NYSC kwanan nan.

Ga hotunan ta a sansanin nysc dake nan jiharjigawa.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DuniyarHausa and Developed By DuniyarHausa Web team