Home

Music

Video

Kanny

Rahama Sadau ta yi bukin zagayowar ranar haihuwarta a kasar Cyprus (hoto)

Rahama ta shirya bikin ne a kasar Cyprus tare da abokananta
Fittaciyyar jarumar nan da aka kora ta kamfanin shirya fina-finan Hausa Kannywood, Rahama Sadau ta hada gagarumin bikin zagayowar ranar haihuwarta a kasar Cyprus.
Jaridar Premium Times Hausa ta rahoto cewa jarumar ta shirya gagarumin taron ne tare da abokananta.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DuniyarHausa and Developed By DuniyarHausa Web team