Ali nuhu yayi askin Dubu 500 akan wani shiri mai suna Kazamin Shiri wanda yaja hankalin mutane da kuma masoya na duniya.
Wanda ya dauki nauyin wannan askin da kuma shirin Alhaji Sheshe, darakta: Sunusi Oscar 442, screen/play: ibrahim birniwa, AD: Yunusa muazu.
Jaruman wannan fim.
Ali nuhu, aminu shariff Momo, Rabiu Rikadawa, Fati Washa, Hajara Usman, Bilkisu Shema, Danmagori, Asma’u Sani. Da dai sauransu.
Munsamu wannan bayani daga wanda ya dauki nauyin wannan shiri.