Shugaba Buhari ya samu kuri'u 14,842,072 a zaben kato bayan kato da yaka gudanar a dukkan jihohin Najeriya 36 da birnin tarayya kuma shine dan takaran jam'iyyar daya tilo da jama'a suka zaba.
Buhari ya samu kuri'u 14,842,072 a zaben fidda gwanin APC

Share this
|
|