Home

Music

Video

Kanny

Kalli Hotuna: Nasarar da hukumar Soji tayi kan 'yan Boko Haram a jihar Borno

Rahoton kamar yadda kakakin hukumar sojin ya ruwaito, Birgediya Janar Texas Chukwu ya bayyana cewa dakarun sun samu cin galaba ne kan 'yan ta'adda a yayin wani simame da suka kai kauyen Gara dake Arewacin jihar Borno a ranar Juma'ar da ta gabata.





Share this



Fb tt wp ig
Copyright © 2018 - 2025 Powered by DuniyarHausa and Developed By DuniyarHausa Web team