- An saba jin limamai na coci na fadin hasashen karya da zasu ce sunji a wahayi
Shi wannan fasto yana takarar shugabancin kasar nan
- Jam'iyyarsa sunanta Fresh Democratic Party
An jiyo wani babban rabaran na cocin Household of God Church International Ministries yana fadin hasashen abub uwan da ya jiyo a wahayi wai zasu faru kafin ayi zaben 2019 a kasar nan Najeriya, shima dai yana takarar shugabancin kasar nan.
An saba jin limamai na coci na fadin hasashen karya da zasu ce sunji a wahayi. Shi wannan fasto yana takarar shugabancin kasar nan. Jam'iyyarsa sunanta Fresh Democratic Party.
Chris Okotie, tsohon limamin coci ne maii fadin abubuwan da zasu faru a gobe, wadanda kamar yadda aka saba, ko dai abubuwan su faru ko kar su faru.